Ad Code

Responsive Advertisement

INA MAFUTA

 ZAƁEN 2023: Arewa Decide Ta Gudanar Da Gagarumin Taro A Jihar Jigawa


A ranar asabar 4 ga watan Fabrairu Arewa Decide mai taken "Naka Sai Naka" ta gudanar da taron bita tare da jaddadawa da kuma tabbatar da cewa mutanen Jigawa sun fito kwanso da kwarkwatansu wajen kadawa Alh Atiku Abubakar ƙuri'unsu.


Makasudin taron shine ganawa da ƙungiyoyin jihar Jigawa da ƙananan hukumomin jihar ta Jigawa domin shiga lungu-lungu saƙo-saƙo domin nemo ƙuri'u ga Alh Atiku Abubakar Wazirin Adamawa ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar PDP tare da tabbatar da cewa sun kare ƙuri'unsu har zuwa irgasu.


Alh Atiku Abubakar shine mafitar Najeriya kuma masanin da ya sanya hanyoyin da za'a magance matsalolin Najeriya baki ɗaya.


#ArewaDecide2023

SUNRISE MEDIA

Post a Comment

0 Comments

Ad Code

Responsive Advertisement